Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar for pc

Download Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar for PC

Published by Abdulkarim Nasir



Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar Description

->  ->  ->  ->  

1. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Adult Evening Classes, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primary, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu.

2. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa.

3. Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano.

4. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.

5. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993.

6. Tun kafin zuwansu Kano, marigayi Sheikh Ja'afar yariga ya fara haddar Alkur'ani mai girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978.

7. Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26/Rabii'u Awwal/1428 (13/04/2007) sakamakon harin da aka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi.

8. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy.

9. Sannan kuma Sheikh Ja’afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Musulunci, A Oundurman Sudan.

10. An haifi marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam agarin Daura, a shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964).

11. Siffatus Salatin Nabi mp3 da pdf karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasiruddeen Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (s. a. w) take tun daga kabbarar-harama har zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi yanayin sallar.



Check for direct PC Apps or Alternatives (Direct Download)


App Download Rating Maker
pc app Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar Get App or Alternatives ↓ 0 Reviews
0
Abdulkarim Nasir

Download and Install Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar on your Windows PC (7-11)


Get a compatible APK for use on PC (via Emulator)


Download Developer Rating Score Current version Adult Ranking
↓ Get Apk Abdulkarim Nasir 0 0 1.1 4+


Disclaimer:

Windowsden.uk is not directly affiliated with Abdulkarim Nasir, the developers of Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar.

Frequently Asked Questions

Can I download Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar for free?

Yes! You can Download Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar from official sites for free using our site.


Can I use Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar on PC?

It is easy to use the Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar app on PC and it works on Windows and MAC. A free tutorial is available to help you get started.


Education apps like Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar



More apps from the Developer

keyboard_arrow_up