Published by VOA
WindowsDen the one-stop for Music Pc apps presents you VOA Hausa by VOA -- An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da masu jin harshen Hausa a duk fadin duniya, musamman ma yammacin Afirka kamar kasashen Nigeria, Ghana, Nijar, Chadi, Libya, Cote d’Ivoire da wasu sassan janhuriyar Benin. Sashen Hausa na watsa sa’oi 13. 5 na shirye-shirye a kowace mako, ta radiyo da yanar intanet. Sashen kuma na buga labaran gida Najeria, da sauran duniya, da bidiyon manyan labaran Afirka daga ran Litinin zuwa Juma’a akan shafinsa na intanet. Shirye-shiryen sashen sun hada da labarai masu zafi , da rahotannin wakilai daga duk fadin duniya, tattaunawa da manyan jami’an gwamnatoci, ganawa da masu fashin baki, fadakarwa daga malamai da manazarta, dauka da watsa ra’ayoyin masu sauraro da suke bayarwa a rubuce, ta waya kai tsaye da kuma ta email. .. We hope you enjoyed learning about VOA Hausa. Download it today for Free. It's only 187.46 MB. Follow our tutorials below to get VOA Hausa version 4.9.27 working on Windows 10 and 11.
SN. | App | Download | Developer |
---|---|---|---|
1. |
![]() |
Download ↲ | Liang Jin |
2. |
![]() |
Download ↲ | Dict.land |
3. |
![]() |
Download ↲ | Dict.land |
4. |
![]() |
Download ↲ | IGEARS TECHNOLOGY LIMITED |
5. |
![]() |
Download ↲ | G-Mycin Studio |
OR
Alternatively, download VOA Hausa APK for PC (Emulator) below:
Download | Developer | Rating | Reviews |
---|---|---|---|
VOA Hausa Radio da Zafi Zafi Download Apk for PC ↲ |
Fimran Company Ltd® | 3 | 100 |
VOA Hausa Radio da Zafi Zafi GET ↲ |
Fimran Company Ltd® | 3 | 100 |
VOA HAUSA Radio
GET ↲ |
Floating Appz | 3 | 100 |
VOA Hausa Labaran Radio
GET ↲ |
F & Co Afric Globe™ |
3 | 100 |
VOA Hausa Radio
GET ↲ |
Blue Company Ltd | 3 | 100 |
Hausa Radio VOA DW RFI BBC GET ↲ |
Flavia & Imran Company |
3 | 100 |
Follow Tutorial below to use VOA Hausa APK on PC: